Friday 9 September 2022

Jamiar Greenfield Kaduna Ta Fara Admission

Jamiar Greenfield da ke Kaduna na sanar kammala shirye-shirye don fara karatu na shekara ta Dubu biyu da Ashirin da biyu zuwa da Ashirin da Uku, (2022-2023) a ranar Litinin Biyar ga watan Satumba wannan shekarar (05-09-2022).
Saboda haka hukumar wannan ta ke sanar da duk kan Daliban da su ka rubuta jarabawar share fagen shiga jamia wato (UTME) kuma su ka zabi jamiar (Greenfield) a matsayin zabi na farko, da su halarci harabar jamiar da ke cikin gari, A gini mai lamba biyu kan titin Umueri (No 2 Umueri broad) hannun Riga da harabar ginin kamfanin Fulawa da ke Kudanden, kusa titin da ke gabas da ke hangar wajen gari Kaduna wato (western bypass Kaduna) Don karbar takardar  shedar Shiva jamiar (admission letter) don da yin rijista 
Had yanzu kofa a bude ta ke ga ma su sha awar shiga jamiar a fannona da dama kamar haka;
Tsangayar kere -kere (engineering)
    -civil engineering
    -electrical electronic
    -mechanical engineering.
Tsangayar karatun kimiya da fasaha (faculty of science and technology);
    -cyber security
    -information technology
    -biotechnology
    -industrial technology
    -physics with electronics
    -biology and chemistry.
Tsangayar karatun halayyar jamaa da kimiyar tafiyar da milki wato(faculty of social science and management);
   -accounting
   -economic
   -business administration
   -criminology and security studies
   -finance and investment studies
   -political science.
Kudin makaranta ga  sauki kuma da rahusa.
Akwai yalwataccen wurin kwanan dalibai ga ma su zaunawa a harabar makaranta ko ma su zuwa daga gidajensu.
Haka kuma kofa bude take ga daliban da ke karatu a wasu makarantu daban, da ke ajin farko, na biyu da aji na uku,wato (100 level, 200level and 300 levels) wadanda ke sha awarded canja makaranta zuwa wannan jamiar (Greenfield) don ci gaba da karatunsu.
Da kuma daliban da ke a zangon karatu na shekara ta dubu da Ashirin dai dai da ta asjiri fa daya (2020-2021)ma za su iya nema.
Had ola yau wannan jamiar ta Greenfield ta na gudanar da kwasa-kwasai kamar haka; IJMB da karatun a matakin farko da karatun gyaran jarabawar shiga makarantun gaba da  sakandare,(basic and remedial studies).
Wannan jamiar ta Greenfield ta da CE da muhalli da kuma yanayi mai kyau, sannan ba maganar  zuwa yajin aiki,dalibai za su kammala karatunsu a kayyadadden lokacin da ya dace.
Domin Karin bayani a tuntubemu kamar haka;
Yanar gizo;www.gfu.edu.ng
Email;@admin.@gfu.edu.ng
Ko za a iya kirammu, ko a rubuta sako waya ko kuma wattsafe a wannan nambar 07039496454
Sako saga rijistaran makaranta.

No comments:

Post a Comment